
Aisha Jumai Alhassan







Mun samu labari cewa Hajiya Buhari ta nemi Sufetan ‘Yan Sanda ya yi gaskiya a binciken Dakola Busola. A jiya Matar Shugaba Buhari ta tsoma-baki a binciken wani Fasto da za a yi.

Hajia Aisha Alhassan, the former minister for women affairs and social development, has stated that she might not be destined to become governor.

Jiya Talata ne 9 ga watan Yuli, tsohuwar ministar harkokin mata, da cigaban al'umma, Hajiya Aisha Alhassan, ta ce tana jin ba ta da rabon hawa kujerar gwamnan jihar Taraba. Tsohuwar ministar da take magana akan shan kasar da ta..

Tsohuwar ministar da ke kula da harkokin mata, Hajiya Aisha Jummai Alhassan ta nuna farin ciki da godiya ga dukkanin yan Najeriya da suka nuna kulawarsu da addu’o’i a gareta a lokacin da take fama da rashin lafiya.

Wani dan asalin kasar Indiya ne ya so bawa Musa kyautar gida a matsayin sallamar aikin da ya dade yana yi masa a matsayin maigadi, amma sai ya nemi maigidan nasa ya gina musu rijiyar tuka-tuka a kauyensu. Lamarin ya faru ne yayin

Niger Delta Presidential Amnesty tace ba ta Uwargidar Shugaba Buhari da Mai ba Shugaban kasa shawara kwangila. NDPA tace ba ta taba Mai dakin Shugaban kasa Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ko NSA wasu kwangila ba.
Aisha Jumai Alhassan
Load more