
Aikin Hajji







Jawabin ya kara da cewa, tawagar NAHCON ta ziyarci ofishin gwamnoni da fadar sarakunan gargajiya a dukan jihohin da suka ziyarta domin neman hadin kansu wajen

A yadda Jaridar Saudi Gazette ta wallafa kuma kamfanin dillancin labaran kasar SPA ya ruwaito, tuni an hukunta mutanen da suka yi yunƙurin aikata ba daidai ba.

Yayin da ya rage sauran kwanaki kasa da biyar a soma aikin hajjin bana a kasa mai tsarki, mahukuntan Saudiyya na ci gaba da aiwatar da muhimman shirye-shirye.

Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa, shugaban hukumar NAHCON na kasa, Zikrullahi Hassan, shi ne ya sanar da hakan yayin ganawa da manema labarai a Abuja.

Da wannan ne hukumomin suke shaidawa maniyyatan cewa, babu maganar shafar Dutsen Hajaral Aswad, wanda ya ke manne a kusurwar da ake fara daukan haramar dawafi.

Dangane da bude makarantu a jihar, gwamna Badaru ya ce gwamnatinsa za ta sake duba yiwuwar bude makarantu duk da gwamnatin tarayya ta amince makarantu domin baw
Aikin Hajji
Load more