
Adamu Mu Azu Latest News







Singer Zlatan Ibile gave his fans a glimpse into his love life. He particularly showed them who his heart lives with and belongs to. This he did through an Instagram post solely dedicated to a lady who is his girlfriend.

Da alamu Malaman Makaranta za su more a Gwamnatin Shugaba Buhari. Ministan ilmi na kasar watau Farfesa Anthony Anwukah yake cewa za su yi koyi da Malaysia, Kasar da wadanda su ka fi hazaka su na kokari ne na zama Malamai.

An sami hukunci daga babbar kotun tarayya a yau juma'a daga Abuja, inda kotu ta wanke tsohon Antoni Janar na kasar nan kan batun Malabu da ya lakume kudi har dala biliyan daya da rabi, hukuncin yace ummarni ne kawai Muhammad Bello

Za ku ji cewa wani Matashi Adamu Garba yace zai gwabza da Buhari a zaben 2019 a APC mai mulki. Adamu Garba yace idan ya samu mulki zai nemi shawarar tsofaffin da su ka ga jiya kuma su ga yau, ba zai yi watsi da su ba.

Wani shaida ya bayyana yadda Jide Omokore, ya rabawa shugaban jam’iyyar PDP na yanxu, Uche Secondus da tsohon shugaban jami’iyyar ta PDP Adamu Mu’azu, motoci a wata Yulin shekarar 2014. Olawale Oloyede, ma'aikacin kamfanin...

A witness, Olawale Oloyede, has narrated how the oil magnate, Jide Omokore gave current chairman of the Peoples Democratic Party (PDP), Uche Secondus and former PDP chairman, Adamu Mu’azu, 33 cars in July, 2014.
Adamu Mu Azu Latest News
Load more