
Adam Zango Latest News







Sanannen jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Adam A Zango wanda a kwanakin baya ya bayyana cewa ya bar masana'antar ta Kannywood saboda wasu dalilai...

Kungiyoyin sun karrama A Zango ne biyo bayan tallafin daya baiwa wasu dalibai marayu da gajiyayyu dake makarantar Professors group of schools dake Zaria, ta hanyar biya musu kudin makaranta gaba dayansu.

A jiya ne jarumi Adam Zango, ya ki amsa tayin fitowa a fim din wani furodusa mai suna Yusuf Magarya, lamarin da ya yi matukar daurewa mutane kai. Jarumin ya bayyana hakan ne ta hanyar saka fastar fim din a shafinsa na Instagram...

Bayan abin alkhairin da jarumi Adam A Zango yayi na daukar nauyin dalibai sama da guda dari domin su yi karatu a wata babbar makaranta dake garin Zariya, mutane da dama suna sanya albarka akan irin wannan abin alkhari da jarumin..

Majiyar Legit.ng ta ruwaito akwai lauje cikin nadi game da lamarin, saboda tun farko wannan makaranta ba sunan Professor Ango Abdullahi Group of Schools ba, a da can sunanta kenan, amma daga bisani aka canza mata suna zuwa Profess

Shugaban makarantar Professor Ango Abdullahi da ke Zariya, Dr Shamsuddeen Aliyu Maiyasin, ya ce babu tabbatar da batun biyan naira miliyan 46 da fitaccen jarumin nan, Adam Zango ya zuba a makarantar domin daukar nauyin karatun yar
Adam Zango Latest News
Load more