
Abun Mamaki







An gano mazajen su hudu suna wanke fuskokinsu da ruwan kazanta yayinda suke watsa bandir din kudi a kogi, lamarin da ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya.

Wani mutum ya sake bayyana nasa ra'ayin kamar haka; "na tabbata wannan gayen ba dan arewa bane, babu yadda za'a yi Bahaushe ya yi haka ba tare da an samu mai ts

Babban Limamin Masallacin Al-Furqan, Dr Bashir Aliyu, ya yi fatawar cewa duk wani dan wasan kwaikwayon da ya saki matarsa a shirin fim toh ta saku a gaske.

Hukumar ta bukaci 'yan Nigeria su sauke manhajar a wayoyinsu na hannu domin samun saukin tafiya da shaidarsu ta zama 'yan kasa a cikin wayar salula koda yaushe

A cewar ta, kafin miji ma ya buƙaci da gwajin DNA, yana da kyau ma ya fara gwajin ko kwan haihuwarsa lafiyayye ne, saboda maza da yawa na zaton suna haihuwa alh

Mataimakiyar shugaba ta musamman kan shafukan sadarwa ga shugaba Buhari, Lauretta Onochie, ce ta bayyana cewa, shugaban ya fitar da wannan gargadin ne yau 31 ga
Abun Mamaki
Load more