Nigerian Latest news

Abun Kunya

Masu shara sun tsinci jariri sabon haihuwa a gefen juji
Masu shara sun tsinci jariri sabon haihuwa a gefen juji

Rahotanni sun kawo cewa wani jinjiri da aka jefar a wajen zubar da shara a Owerri, babban birnin jihar Imo ya mutu. Jinjirin ya mutu ne a safiyar ranar Juma’a, 20 ga watan Satumba, a wajen zub da shara dake yankin Hardel Junction.

Mailfire view pixel