Latest news

Abun Bakin Ciki

An harbe shugaban jam’iyyar APC a jihar Benuwe
An harbe shugaban jam’iyyar APC a jihar Benuwe

Wasu ‘yan bindiga sun harbe Boniface Okoloho, shugaban jam’iyyar APC a karamar hukumar Ohimi da ke jihar Benuwe. An harbe shugaban jam’iyyar ne a jiya, Asabar, a hanyar sa ta koma wa gida bayan halartar wani taron jam’iyyar APC a

Mailfire view pixel