
Abubakar Shekau







A wani jawabi, Jama’at Nasril Islam ta soki harin da aka kai a Zabarmari. JNI ta ce zaman lafiya ake bukata a kasar nan ba a fito ana sukar aikin ta’addanci ba.

Ku sani abin da ya samu waɗannan,abin da ya samu mutanenku a yanzu to kuma zai sameku matuƙar in baku daina ba,kuma idan kuna ganin wannan zai kawo muku cigaba

Mun gano cewa adadin manoman da Boko Haram ta kashe a jihar Borno ya kai 70. Ita kuwa Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce akalla mutum 110 aka kashe a Zabarmari.

Abubakar Shekau, shugaban kungiyar Jama'atu Ahlisunnah Lidda'awati Wal Jihad wacce aka fi sani da Boko Haram, ya yi ikirarin cewa sojoji ba zasu iya kamashi ba

Kiran a zaƙulo sannan a gurfanar da masu ɗaukar nauyin Boko Haram yazo ne bayan an ɗaure ƴan asalin Najeriya Shida 6 a Haɗaɗiyar daular Larabawa Dubai bisa ɗau

'Yan ta'addan Boko Haram, karkashin jagorancin Abubakar Shekau sun saki wani sabon bidiyo wanda yake nuna wani yaro da kayan sojoji yana nuna ta'addancinsa.
Abubakar Shekau
Load more