
James Ibori Latest News







In 2012, former governor James Ibori was sentenced to 13 years in jail after he pleaded guilty to money laundering and begged Judge Anthony Pitts for leniency.

Jim Nwobodo wanda Dattijon ‘Dan siyasa ne, ya ba Inyamurai kujerar Shugaban kasa da zarar Buhari ya gama mulki. Nwobodo ya taba yin gwamna a jihar Anambra.

'Yan Ohaenaze su na so Ibo ya dare kujerar da Kyari ya mutu ya bari a Najeriya. OYC ta na so a zakulo wanda zai maye wannan gurbi da aka bari daga yankin Kudu.

The Certificate of Occupancy (C-of-O) granted to former Delta state governor, James Ibori on a property located at Plot 103A, Aiguobasimwin Crescent, Old GRA, Oredo local government area, has been revoked by Governor Obaseki.

Alhaji Shettima Yerima ya ce ‘Yan Kudu maso Gabas ba su shirya mulkin Najeriya ba. Shugaban AYCF ya ba Ibo shawarar yadda za su samu mulki.

A zaben 2023, daya daga cikin manyan Sojojin da aka yi a Najeriya ya tsayawa Ibo. Yakubu Gowon ya ce ya na murna da hakan, idan mikawa Ibo mulki zai kawo kwanciyar hankali.
James Ibori Latest News
Load more