
Babangida Aliyu







Mista Babachir David Lawal ya fitar da wani jawabi ya na mai fadin dalilin da ya sa Tinubu zai yi kyau da Shugaban kasa bayan shugaba Buhari.

Fashola ya bayyana hakan ne ranar Talata a ganawarsa da direbobin manyan motoci yayin ziyarar aikin titunan da FG ke gina wa a jihar Neja. Ministan ya ce akwai bukatar direbobin su bar titunan tarayya, musamman wadanda ake aikin

Dazu nan tsohon Shugaban kasa Ibrahin Badamasi Babangida watau IBB ya yi magana kan rahotanni da ke cewa yam utu. Ya ce ya nan kuma Allah ya yafewa masu cewa ya mutun.

Tsohon gwamnan jihar Neja, Dr Babangida Aliyu na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya yi kira ga hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) da ta soke zaben gwamna da aka gudanar a ranar Asabar a jihohin Kogi da Bayelsa.

An old and rare photo of Maryam Babangida, wife of General Ibrahim Badamasi Babangida, with Princess of Wales, Diana, the mother of Prince William and Prince Harry of the British royal family has emerged.

Bill Gates ya fadi yadda da inda ta sa ta zo daya da Attajirin Najeriya Dangote. Mai kudin Duniyar ya na alfahari da Mai kudin Afrika kuma ya bada labarin yadda ya dinke dangantaka da Aliko Dangote.
Babangida Aliyu
Load more